Friday, December 12
Shadow

Kalli Bidiyon Ambaliyar ruwan Maiduguri da aka dauka daga sama

Ambaliyar ruwan Maiduguri na daga cikin manyan abubuwan da suka tayar da hankalin Najeriya a makon da ya gabata.

Wannan Bidiyo ne na yanda ambaliyar ruwan ta kasance wanda aka dauka daga sama.

https://www.youtube.com/watch?v=X2SQOOEHmQg?si=Yipd2UO4zlFedN9s

https://www.youtube.com/watch?v=F-KxNLEo-kY?si=8KQKXZIlyqMI_2vL

Lamarin Ambaliyar ruwan ya jefa mutane cikin halin kaka nikayi

Karanta Wannan  Bayan da taje majalisar Dinkin Duniya, Kafar Skynews da BBC, Sanata Natasha ta kuma je gidan yada labarai na DW inda a can ma tawa Sanata Godswill Akpabio tonon silili

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *