Wednesday, May 13
Shadow

Kalli Bidiyon yanda mataimakin shugaban kasa ya yanke jiki ya fadi yana tsaka da jawabi

Mataimakin shugaban kasar Afrika ta kudu, Paul Mashatile ya yanke jiki ya fadi yana tsaka da jawabi.

Bidiyon faruwar lamarin ya yadu a kafafen sada zumunta sosai.

Lamarin ya farune a garin Tzaneen dake Limpopo na kasar.

https://www.youtube.com/watch?v=ueg3tH9HQPo?si=6TJ8xuSioycqCIlS

Rahotanni sunce mataimakin shugaban kasar ya fadi ne saboda tsananin zafi da ake yi.

Ba dai a kaishi Asibiti ba dan lamarin bai yi muni ba.

Karanta Wannan  MATASHIN DA GOBARA talakume shagonsa yanzun haka a garin jos ABBA TAYA Wanda gobarar ta faru a kasuwar TERMINUS Allah yatsare nagabaAllah kuma yamayar mai da alkairi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *