September 23, 2024 by Bashir Ahmed Tauraruwar Fina-finan Hausa,Rahama Sadau ta sakarwa masoyanta sabbin hotuna a shafinta na sada zumunta. Karanta Wannan Kalli Bidiyon yanda kananan yaran da Gwamnatin Tinubu ta kama saboda sun yi zanga-zangar yunwa ta barsu da yunwa suke rububin biskit a cikin kotu