Wednesday, September 16
Shadow

Hotuna: Masu kwacen waya sun Ķàśhèśhèśhì ta hanyar daba mai wuka a jihar Naija

Rahotanni daga jihar Naija na cewa masu kwacen waya sun kashe wani matashi me suna Muhammad Abdulmutalib a babban birnin jihar Minna.

Lamarin ya farune da misalin karfe 8 na yammacin ranar Lahadi October 6, 2024 a 123 quarters, Old Secretariat Road yayin da yake kan hanyar zuwa gida.

An garzaya dashi asibiti amma acan rai yayi halinsa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Nima ga dana da Kachiya aka Haifeshi, Dan haka, Malam Lawal Triumph yayi daidai, Haihuwar mutum da Kachiya ba Karama bace>>Inji Malam Abdulhamid Dahir

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *