Tuesday, February 3
Shadow

DPO din ‘yansanda ya yanke jiki ya fadi ya mùtù

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{“transform”:1},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:true,”containsFTESticker”:false}

DPO na ofishin ‘yansanda dake Ijanikin a CSP Bolaji Olugbengajihar Legas ya mutu.

Rahotanni sun ce yana zaune a ofishinsa kawai ya yanke jiki ya fadi ya mutu tun kamin a kaishi Asibiti.

Tuni dai aka kai gawarsa zuwa Mutuware. Lamarin ya farune ranar 17 ga watan Oktoba.

Zuwa yanzu dai hukumar ‘yansandan bata ce uffan kan lamarin ba.

Karanta Wannan  Muna baiwa shugaba Tinubu da sauran 'yan Najeriya hakuri saboda munsan mun baku kunya, sau biyu kenan Super Eagles na kasa zuwa gasar cin kofin Duniya>>Inji Hukumar kwallon Najeriya, NFF

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *