Monday, December 16
Shadow

Bidiyo: Ji yanda Hadiza Gabon ta kutuntuma zagi bayan da wasu suka gaya mata ba daidai ba

{“remix_data”:[],”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{“square_fit”:1},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:true,”containsFTESticker”:false}

Tauraruwar Fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta mayar da raddi ta hanyar zagi bayan da wasu suka rika tsokanarta ta hanyar yi mata ba’a da jikinta.

Hadiza dai ta saka wani gajeren Bidiyo ne a shafinta na Instagram inda mabiyanta da yawa suka yaba.

Kalli bidiyon anan

Saidai an samu wasu da suka rika mata ba’a da jikinta.

Wata me suna Sadeeka Musa ta bayyanawa Hadiza Gabon cewa, “Inata neman nonuwanki ban gani ba ko ina yaje oho”

Hadiza Dai ta mata martanin cewa “Uwarki na bama tafi bukatarsu”

Hakanan wani me suna M_Saeed0511 ya gaya ma Hadizar a comment cewa, “Kaya sun kare Hadiza”

Karanta Wannan  Kalli kayatattun Hotuna daga wajan bikin zagayowar ranar haihuwar Hadiza Gabon

Shima dai Hadizar ta bashi amsa da cewa “Kamar Na Uwarka ba”

Hadiza dai a baya ta rage kiba sosai wanda hakan ya jawo cece-kuce sosai a tsakanin masoyanta inda wasu ke cewa, magani ta sha wasu kuwa cewa suke aiki ta je aka mata.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *