Friday, August 14
Shadow

Kalli Yanda wasu ‘yan Najeriya suka yi bikin murnar cin zaben shugaban kasar Amurka, Donald Trump

Wasu ‘yan Najeriya sun taru inda suka yi bikin murnar cin zaben shugaban kasar Amurka Donald Trump.

Mutanen wadanda kiristocine sun rika yima Trump fatan samun Nasara.

Ko da kamin zaben dai, An samu wasu mutane na yiwa Trump Addu’a lr Allah ya bashi nasara.

Karanta Wannan  Goodluck Jonathan ba zai iya kayar da Bola Ahmad Tinubu zabe ba a 2027>>Inji APC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *