Saturday, June 27
Shadow

Karanta Abubuwa 10 da ‘yan Najeriya suka fi kashe kudinsu akai yayin da ake cikin matsin rayuwa

A yayin da matsin rayuwa yayi yawa a Najeriya,ga jadawalin abubuwan da ‘yan Najeriyar suka fi kashe kudadensu akai.

Abinci

Tafiye-tafiye

Kudin Ruwa, Kudin wuta,Kudin Asibiti, Man mota da sauransu.

Kayan Sawa.

Kula da Yara.

Kudin Haya.

Ilimi.

Taimakon ‘yan Uwa da Dangi.

Nishadi, Shakatawa da Sauransu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Ana zargin Sanata daga Arewa da hannu a matsalar tsàrò, Kalli Bidiyon da aka dauka a gidansa me cike da ban mamaki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *