November 11, 2024 by Auwal Abubakar Tauraruwar Fina-finan Hausa, A’isha Tsamiya kenan a wadannan hotunan nata inda take shakatawa a kasar Faransa. Karanta Wannan Dole Sabon fafaroman da za'a zaba kada ya yi irin abinda marigayi Fafaroma Francis yayi na goyon bayan 'yan Luwadi da Madigo, Baibul ya koya aure tsakanin namiji da mace ne kawai>>Inji Wani babban Limamin Kirista