Wata mata a babban birnin tarayya, Abuja tawa wani bature wankin babban bargo saboda yanda ya iske ta akan layin banki kuma ya shiga gabanta.
Ta ce masa ya koma kasarsu.
Bidiyon ya jawo cece-kuce sosai.