Wednesday, February 4
Shadow

Liverpool na tattaunawa da Salah kan sabon kwantiragi

Mahukuntan ƙungiyar Liverpool na tattaunawa da Mohammed Salah kan yiwuwar amincewa da sabon kwantiragi.

Sai dai ba a cimma matsaya tsakanin Salah da mahukuntan ba kawo yanzu.

Ƙungiyoyi da dama a Turai da kuma Saudiyya na ci gaba da zawarcin ɗan wasan na ƙasar Masar.

Karanta Wannan  Shugaba Tinubu ya aika da sunan Dambazau da karin wasu mutane da zai baiwa Mukamin jakadanci zuwa majalisa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *