Thursday, March 26
Shadow

Kalli ‘yan damfarar yanar gizo 24 da aka kama a Abakaliki

Hukumar yaki da rashawa da cin hanci, EFCC ta kama masu yaudarar yanar gizo da ake cewa Yahoo Yahoo a Abakaliki jihar Ebonyi inda ta gurfanar dasu a Kotu.

Duka sun amsa zarge-zargen da ake musu.

Kuma bayan nan an turasu gidajen yari.

Karanta Wannan  Ji yanda jikin Wani mutum ya shanye, ya kuma sheke bayan da ya kai matar aure me 'ya'ya 3 dakin otal

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *