Saturday, January 4
Shadow

An yi Allah wadai da wadannan matan saboda yanda suke kiran sauran mata da su je su bayar da kansu maza su basu kudi

Wannan bidiyon na wasu matan banza na yawo sosai a kafafen sada zumunta saboda yanda suka rika kiran sauran mata da su je su bayar da kansu dan a basu kudi.

Sun dai baiwa mata shawarar cewa su yi amfani da lokacin kirsimeti da ake ciki dan samun kudi sosai ta hanyar bayar da jikinsu a yi lalata da su.

Danna nan dan kallon Bidiyon

https://twitter.com/GeneralSnow_/status/1872974616312086556?t=qoqQbMSOjAwQvRdz4ECUgw&s=19

Da yawa sun yi Allah wadai da su.

Karanta Wannan  Kalli Hoton Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, Atiku Abubakar da Peter Obi da ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *