Sunday, September 27
Shadow

Hoto: An kama wani mutum da muggan makamai a Abuja

Rahotanni daga babban birnin tarayya, Abuja sun bayyana cewa, An kama wani mutum da muggan makamai a birnin tarayyar.

Mutumin me suna, Obinna Nwigwe An kamashi ne bayan samun bayanan sirri daga Najob Guest House dake Bwari.

A yayin da jami’an tsaro suka je kamashi, an iskeshi ya harbi wani mutum bayan da suka yi gaddama.

Bincike da aka yi sosai a gidansa an gano karin makamai da Albarusai.

wanda ya harba din, Andrew Philemonna can Asibiti yana jinya, a yayin da shi kuma ake bincike akansa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: 'Yar Fafutuka ta koka bayan biyawa Abokin lalatarta bukata ta hanyar tsotsar masa gabansa ya bata dubu goma maimakon dubu goma sha biyar da ya mata Alkawari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *