January 2, 2025 by Bashir Ahmed KANO KO DA ME KA Zo. Yadda Aka Kama Mace Mai Jagorantar Maza Zuwa Satar Wayoyi A Kano. Karanta Wannan A karshe Dai: Hukumar tace fina-finai ta jihar Kano ta kama jarumin Tik-Tok Ashiru Idris Mai Wushirya bisa tuhume tuhumen yin bidiyøñ da suka sabawa addini da al’ada a kafar Tiktok.