Gobara a gidan babban Sakataren (Perm. Sec.) na ma’aikatar Matasa da wasanni ta jahar Sokoto Muhammad Bello Yusuf tayi sanadiyyar rasuwar matarsa da ‘ya’ya 3 da mai aiki ɗaya.
Muna rokon Allah Ya gafarta musu, Ya kyautata tamu idan tazo. Amin
ALLAHU AKBAR, ALLAHU AKBAR:
AN KAMMALA SALLAR JANA’IZAR ƊIYAR SSG NA JAHAR SOKOTO Alhaji BELLO SIFAWA kuma Matar PERMANENT SECRETARY na MINISTRY of Youths and Sport Alhaji MUHAMMAD YUSUF BELLO, TARE da ‘YA’YANTA UKKU da MAI AIKINSU WANDA DUKKANSU SUKA RASU a CIKIN IFTILA’I NA GOBARA.
UBANGIJI ALLAH YA ya JIKANSU DA RAHAMA KUMA ya GAFARTA MASU BAKI DAYA.
ALLAH YA BADA HAƘURI