Thursday, August 27
Shadow

Hoton Ado Gwanja a cikin gidansa na Alfarma

Tauraron Mawakin Hausa, Ado Gwanja kenan a wannan hoton nasa a cikin gidansa na Alfarma.

Ado ya saka hoton a shafinsa na sada zumunta inda yake bada shawarar a rika jure damuwa.

Karanta Wannan  Kalli kayataccen hoton Hadiza Gabon da ya baiwa mutane mamaki, wani yace mata Ki ringa cin abinci sosai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *