Nazir Ahmad Sarkin Waka ya fito da sabuwar karin magana wadda ya jefawa ‘yan Cryptocurrency.
Nazir a shafinsa na sada zumuntar Instagram yace “Ta nan muka fara wai maroki ya ga dan Mining.”
Ya kara da cewa, “yace ai duk zuciyar daya ce ma’ana a mace”
A karshe dai yace ba zai sake yin magana ba amma idan ya baiwa wani haushi a yi hakuri