June 9, 2024 by Bashir Ahmed Tauraruwar Fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan yayin da take shakatawa a kasar waje. Karanta Wannan Bidiyo da Hotuna: Kalli Yanda Ali Jita da Rahama Sadau suke shakatawa a Landan