ABIN A YABA: Gwamna Abba Kabir Ya Gana Da Iyayen Wasu Yara Almajirai Biyu Da Ya Ci Karo Da Suna Kwance A Bakin Titi Cikin Dare, Inda A Take Cikin Daren Ya Sa Aka Kwashe Su Aka Kai Su Fadar Gwamnati Aka Ba Su Masauki Da Abinci.



Yau kuma cikin ikon Allah Gwamnan ya gana da iyayen yaran. Inda ya ba su kudi su sayi kayan abinci.