Monday, March 17
Shadow

Akwai Yunwa a Najeriya>>Inji Fasto Emmanuel Udofia

Babban fasto a cocin The Methodist Church of Nigeria, Rev. Emmanuel Udofia ya bayyana cewa akwai yunwa a Najeriya.

Dalilin hakane ma yasa ya jawo hankalin fastoci ‘yan uwansa dasu rika karfafa gwiwar mutane.

Ya kuma baiwa fastocin shawarar yiwa mutane addu’a da basu shawarwari masu kyau.

Karanta Wannan  Da Nine Shugaban kasa tabbas nima zan cire tallafin man fetur amma ba irin yanda Tinubu yayi ba>>Atiku Abubakar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *