Sunday, March 1
Shadow

Allah Sarki: A karin farko tun bayan tsareshi, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai yayi magana

Bidiyon Malam Nasiru Ahmad El-Rufai na jawabi ya bayyana.

Hakan na zuwane a karin farko tun bayan da ICPC da EFCC suka tsareshi bayan da ya amsa gayyatarsu.

Me magana da yawun Malam Nasiru ne ya wallafa Bidiyon jawabin nasa a shafinsa na X.

An jishi yana jawo hankalin mutane da su rungumi hanyar Lumana ta warware matsala, idan wata rashin jituwa ko wani abin damuwa ya samu, a kaiwa Hukuma, kamar yanda yace.

Saidai da Alama an dauki Bidiyon ne tun kamin ya shiga hannun EFCC amma sai yanzu aka sakeshi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda jami'an tsaro suka kkashe mutane 4 a Rimin Auzinawa Kano,"Abba kaci Taliyar Karshe"

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *