Tuesday, December 16
Shadow

Allah Sarki: Bayan Shekaru 6 da watanni 3 a gidan yari an gano bashi da laifi

Wannan matashin me suna Ejibo ya shafe shekaru 6 da watanni 3 a gidan yari kamin daga baya aka gano bashi da laifi.

Dan uwansa ne ya wallafa a shafinsa na sada zumunta yana alhinin abi .

Karanta Wannan  Sanata Godswill Akpabio ya gargadi Minista da cewa ya rufawa kansa Asiri kada yayi magana akan Trump

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *