Thursday, October 1
Shadow

Kalli Bidiyon: Fasto dake saka mata da maza cikin rigarsa da sunan addu’a ya dauki hankula sosai

Wannan Bidiyon wani Fasto ne da ke saka mutane cikin riga yana musu addu’a da ya dauki hankula.

Cikin wadanda yake sakawa akwai mata akwai maza da sauransu.

Bidiyon ya dauki hankula a kafafen sada zumunta inda ake ta Allah wadai da faston.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Wani mutum da ya taba taimakon wannan matar da Naira dubu dari biyar da hamsin yayi mamakin ganinta tana bara da 'ya'yanta akan titi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *