
Tauraron Tiktok, Hassan Make-Up ya bayyana a Bidiyo yana kuka saboda kama kawarsa Khadija MaiNumfashi.
An ji hassan na cewa yanzu a Ina Khadija tasan wasu ‘yan daba?
A jiya ne dai ‘yansanda suka kama Khadija MaiNumfashi suka wuce da ita zuwa Legas inda ake zarginta da batawa wani me suna Kabiru Lagos suna.
Daga cikin karin zarge-zargen da ake mata hadda cewa ta nemi halakashi ta hanyar daukar ‘yan daba su farmaki rayuwarsa.