Wednesday, March 18
Shadow

Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya fashe da kuka saboda matsalar tsaro

Wannan Bidiyon mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ne yayin da ya fashe da kuka saboda matsalar tsaro.

An ganshi yana share hawaye a yayin da yake jawabi kan matsalar tsaron Arewa.

Karanta Wannan  Ji dalilin da ya sa yawanci shugabannin jam'iyyu a Najeriya ke sauka ba girma ba arziki?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *