Thursday, October 3
Shadow

Amfanin man kadanya a gaban mace ga budurwa

Man Kadanya na da amfani a gaban mace.

Masana ilimin kimiyyar lafiya sunce za’a iya amfani da man kadanya dan magance kaikayin gaba na mata da kuma bushewar gaba.

Amma ana shafashine kawai a wajen farji ko gaban mace, masana sun yi gargadin kada a rika shafashi a cikin farjin ko gaban macen dan zai iya kawo matsala.

Ga masi amfani dashi a matsayin mai musamman idan gaban mace bashi da ruwa dan jin dadin jima’i, shima masana sun yi gargadi a daina yin hakan.

Dalili kuwa ba komai bane ake son ya rika shiga gabanace ba saboda shi gaban mace Allah ya halicceshi yana tsaftace kanshi da kanshi, saidai idan an samu larurar rashin lafiya ko kuma girma ya fara kama mace ta tsufa.

Karanta Wannan  Sirrin man kadanya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *