Saturday, April 26
Shadow

An ɗaura Aure daga kai goron tanbaya a unguwar Ibrahim Baƙo dake cikin garin Bauchi

A ranar talata aka ɗaura Auren Faruk Abubakar da Amaryarsa Fa’iza, bayan da Magabatan Faruk suka je neman izinin ɗansu zai fara nemar ‘yarsu nan take mahaifin yarinyar ya tara mutane aka ɗaura Aure.

Daga Humaid Alhaji Lawal

Karanta Wannan  Shugaba Buhari ya fadi dalilin da yasa bai halarci babban taron APC ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *