AN BAWA AMARYA KYAUTAR RAGUNA UKU.

Shamsiyya Tsanyawa Da Gimbiyar Mawakan Bauchi Sun Kawowa Amarya Ayshatul Humairah Kyautar Raguna Guda Uku Domin Nuna Jindadin Wannan Auren, Sun Kawo Kyautar ta Hannun Angonta Na Amana Alhaji Dauda Kahutu Rarara Tare Da Fatan Allah Ya Bawa Ango Da Amarya Zaman Lafiya.
Rabi’u Garba Gaya
Media Aide To Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara.