Monday, December 16
Shadow

An bayyana ranar da mahajjatan Najeriya zasu fara dawowa gida

Hukumar Alhazai ta kasa ta bayyana ranar 22 ga watan Yuni a matsayin ranar da Mahajjatan bana zasu fara dawowa gida Najeriya.

Shugaban hukumar, Jalal Arabi ne ya bayyana haka ranar Lahadi inda yace jirage 120 ne suka dauki mahajjatan zuwa kasa me tsarki.

Yace kuma ranar 222 ga watan Yuni jiragen zasu fara dawo da mahajjatan gida Najeriya.

Ya kara da cewa, ba’a yi tsammanin aikin Hajjin bana zai yiyuba amma cikin ikon Allah sai gashi ya faru.

Karanta Wannan  Hotuna: Mahajji Daga Jigawa Ya Maida Makudan Dalolin Kasar Amurka Da Kuma Riyal Na Kasar Saudiyya Da Ya Tsinta A Makka Ga Mai Shi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *