Monday, December 22
Shadow

An gano Mijin da Tauraruwar Kannywood, Fatima Kinal ta aura

An samu rahotannin auren Tauraruwar fina-finan Hausa, Fatima Kinal saidai auren an yishine a asurce.

Amma daga baya, hotuna sun karade kafafen sadarwa inda ake ta cewa wannan shine mijin data aura.

https://www.tiktok.com/@mrs_abdul.guga/photo/7586182892066229512?_r=1&_t=ZS-92Qb7rJ9GLo
Karanta Wannan  Kwamishinan Sufuri Na Jahar Oyo Prof. Raphael Ofanja Ya karbi Addinin Musulunci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *