Friday, December 5
Shadow

An garzaya da tauraron fina-finan Indiya Prem Chopra zuwa Asibiti

Rahotanni sun bayyana cewa, an garzaya da Tauraron fina-finan Indiya, Prem Chopra zuwa Asibiti.

Babu dai cikakken bayani kan irin rashin lafiyar dake damunshi.

Hakanan abokin aikinsa, Dram shima yana can kwance a Asibiti inda tuni har an fara yada rade-radin cewa ya mutu amma iyalansa sun musanta hakan.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Mustapha Salihu yayi bayanin dadalilin da yasa bai kira sunan Kashim Shettima ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *