Saturday, October 17
Shadow

An kama mace da Namiji suna Aikata Al-f@sh@ a masallacin Harami dake Makkah

Rahotanni sun bayyana cewa, An kama Mace da namiji ‘yan kasar Bangladesh suna aikata Al-F@sh@ a masallacin Harami dake Makkah.

An bayyana wadanda aka kama din da sunayen Nazrul Islam Abdul Basir da Siti Akhtar, wadanda dukansu ‘yan kasar Bangladesh ne.

Rahotanni sun bayyana cewa an gurfanar dasu a gaban kuliya, inda ta yanke musu irin hukuncin da Musulunci ya tanada.

Hakanan wata kotun itama ta samesu da laifi inda ta tabbatar da hukuncin kotun baya.

Tuni dai aka zartar musu da hukuncin.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Haduwar Kwankwaso da Ganduje ta koyawa Magoya bayansu da yawa darasi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *