
Attajirin dan Kasuwa, Aliko Dangote ya sanar da cewa, zai bayar da hannun jarin kamfaninsa Kyauta ga dalibai.
Dangote ya sanar da hakan ne ta hannun wata gidauniyarsa ta tallafawa dalibai.
Yace kamin dalibi ya samu wannan garabasa, sai ya sayi hannun jarin matatarsa akalla guda 10 akan Naira 525.
Yace idan dalibi ya siya guda 10, za’a bashi guda 10 kyauta.