Tuesday, November 10
Shadow

An kamashi ya saka Hijabi ya shiga Barikin Sojojin Najeriya yayi sata

Wannan wani matashine da aka kama ya shiga barikin sojojin Najeriya sanye da Hijabi yayi sata kamar yanda ake zargi.

Saidai bayan da aka kamashi, ya sha Gwalegwale.

Amma ya nace da cewa shi ba hijabi ne ya saka ba, Jallabiya ce.

Danna nan dan ganin Bidiyon

Karanta Wannan  Shugaban APC na farko, Bisi Akande ya kai ziyarar ta'aziyya ga iyalan Buhari a Kaduna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *