Tuesday, November 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka kama wani daya nade hannu da kafarsa da Bandeji ashe lafiyarsa qalau yana bara

Wannan wani matashine da aka kama ya nade hannu da kafarsa da Bandeji yana bara ashe lafiyarsa kalau.

An ga wasu sun kamashi suna warware bandejin daya nade jikinsa dashi.

Danna nan dan kallon Bidiyon

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Tulin kudin da wani dan Siyasa daga Arewa ya tara zai rabawa mutanensa sun dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *