Wednesday, November 12
Shadow

Ana kiran EFCC ta kama Tubabben tsageran Niger Delta, Tampolo bayan da aka ganshi yana wulakanta takardar Naira idan dai ba Talakawa kadai ake kamawa ba

Jama’a na ta kira a kama Tubabben tsageran Niger Delta, Tampolo bayan ganinsa yana wulakanta takardar Naira.

Da yawa sun kira EFCC ta kama Tampolo ta hukuntashi indai ba talakawa kadai ake hukuntawa ba idan sun wulakanta takardar Nairar.

A baya dai EFCC ta kama mutane irin su Murja Kunya, Bobrisky da sauransu inda ake zarginsu da wulakanta Naira.

Karanta Wannan  Dukkan alamu sun nuna Jam'iyyar mu ta kama hanyar rugujewa>>PDP

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *