Evoto
Tauraruwar Fina-finan Hausa,Rahama Sadau ta sakarwa masoyanta sabbin hotuna a shafin ta na sada zumunta inda da yawa suka yaba.
Evoto
Evoto
Evoto
Akwai amfani da yawa ga budurwa ta rika saka rigar nono. A wannan rubutu, zamu bayyana wadannan amfani.
Na 1. Rigar Nono na hana zubewar nono: Nono yakan tsaya da kansa ko da ba'a tareshi ba amma yana da kyau budurwa ta rika saka rigar nono dan yana taimakawa wajan hana zubewar nonon. A wani kaulin, an fi son budurwa ta saka rigar nono yayin da take aikin jijjiga jiki,amma a yayin da take zaune bata aikin komai, zai fi kyau kada ta saka rigar nonon.
Na 2. Rigar Nono na taimakawa budurwa wajan jin dadin jikinta da kuma bayyanar surarta da kyau. Musamman mata masu girman nono,Rigar Nono zata taimaka musu sosai wajan tsaida nonuwan yanda ya kamata.
Na 3. Yana karawa mace jin dadin jikinta da Alfahari da kanta. Mace zata samu nutsuwa sosai idan ta saka rigar nono.
Na 4. Kare mutunc...
Shugaban kamfanin Rukunin Dangote, Aliko Dangote ya bayyana cewa,shekaru 18 da suka gabata,Shugaban kasa,Bola Ahmad Tinubu yana da burin gina matatar man fetur a Legas.
Yace amma sai gashi shi ya samu damar ginawa.
Yace burinsa shine, ya saka Afrika da Najeriya Alfahari.
Yace dalilin kujiba-Kujibar gina matatar man fetur dinsa gashi duk yayi farin gashi.
Yace a baya bashi da farin gashi amma yana alfahari da samunsa.
Bayan umarnin gwamnatin tarayya na kara farashin man fetur, Gidajen man fetur na NNPCL tuni suka kara farashin man zuwa 850 har 897.
Shafin Hutudole ya samu rahotanni masu cewa a wasu guraren ma farashin ya kai har Naira 900 akan kowace lita a farashin gidajen man na NNPCL.
Hakan na zuwane a yayin da mutane ke kukan matsin rayuwa
Karamin ministan man fetur, Heineken Lokpobiri ya bayar da umarni a fara sayar da man fetur a sama da Naira Dubu daya watau sama da farashin da ake dauka a Depot wanda Naira 1117 ne.
Ya bayyana hakane a wajan wani taro a Abuja.
Yace ta hakane kawai za'a hana masu fitar da man fetur zuwa kasashen waje daga Najeriya.
Ya kuma zargi jami'an tsaro da hannu wajan taimakawa masu safarar man fetur din daga Najeriya zuwa wasu kasashe alhalin 'yan Najeriya ne aka yi tallafi dominsu.
Tsohon sanata da ya wakilci mazabar Adamawa ta Arewa a majalisar tarayya,Sanata Elisha Abbo ya sake bayyana a wata badakala wadda ke da kamanceceniya da irin badakalolin da ya shiga a baya.
Sanata Abbo a wannan karin Bidiyon sa ne ya bayyana yana lalata da wata matar aure me suna Mrs. Wange Minso Kwagga.
https://www.tiktok.com/@arewa_newz/video/7409967862627994886?_t=8pPTXDCiDgb&_r=1
Bidiyon dai ya watsu sosai a kafafen sada zumunta abba saboda tsiraici dake cikinsa ba zamu iya nuna muku shi a shafinmu ba.
https://www.tiktok.com/@arewa_newz/video/7409999845064199429?_t=8pPTFAc7QEI&_r=1
A bangaren matar, Mrs. Kwagga ta fito ta bayyana nadama akan abinda suka aikata ita da sanatan inda tace yayi amfani da halin matsin da take ciki ne ya cimma burinsa akanta.
San...
Wani sabon rahoton da ya bayyana na nuni da cewa za'a kara farashin man fetur zuwa akalla Naira 1000 akan kowace lita.
'Yan kasuwar man fetur din ne suka bayyanawa jaridar Vanguard hakan a wata zantawa da ta yi dasu.
Hakan na zuwane bayan da kamfanin man fetur na kasa,NNPCL ya koka da bashin da ya masa yawa na 'yan kasuwar man fetur da suke kawo man a matsayin bashi.
'Yan kasuwar dai da yawa wanda na kssa da kasa ne aun ce sun daina kawowa Najeriya mai a bashi har sai an biyasu bashin da suke bi.
Hakan yasa gwamnati zata iya kara farashin man fetur din dan ta samu kudaden da zata biya wancan bashin da ake binta.
Ko kuma ta raba ta biya rabi 'yan kasa su biya rabi, hakanan kuma hakan na nufin lallai fa sai an kara farashin man saboda a yanzu gwamnati bata da kudin da zata ci ...
Wani boka me suna Timothy Dauda dan kimanin shekaru 19 a jihar Edo da yayi ikirarin yana da maganin Bindiga ya shiga hannu.
An kamashine bayan da ya gwada maganin Bindigar akan wani amma maganin bai yi amfani ba,Bindigar ta kamashi ya mutu.
Lamarin ya farune a yankin Onumu dake karamar hukumar Àkókò-Edo A jihar ta Edo
Kakakin 'yansandan jihar SP Moses Joel Yamu ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace wanda ake zargi zai fuskanci hukunci.
Rundunar 'Yan Sanda Ta Fitar Da Hotunan Jami'anta Guda Biyu Da Suka Mùțù A Yayin Aranģamar Su Da Yan Shi'a A Abuja A Makon Da Ya Gabata.
'Yan sandan masu suna ASP Innocent Agabi da Sufeto Alexander Odey, a dalilin ķišàñ na su tare da raunata wasu 'yan sanda uku, yanzu haka mabiya Shi'a fiye da casa'in ne suke tsare a komar 'yan sanda bisa zargin su da kišañ.
A yau ne ake sa ran shugaba Tinubu da shuganan China Xi Jinping za su rattaba hannu kan wasu yarjeniyoyi guda biyar,
Yarjejeniyar za a ƙulla ta ne da manyan jami'ai daga manyan kamfanonin kasar Sin guda 10, wadanda hadakar kadarorin da ke karkashin kulawar su ya zarce dala tiriliyan N3tr.
Masana'antu daban-daban din suna wakiltar ɓangarori daban-daban, da suka haɗa da fasahar sadarwa, da man fetur da gas, aluminum, da haɓaka tashar jiragen ruwa, da sabis na kudi, da fasahar tauraron dan adam da sauransu.