Tuesday, November 17
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Kalli Bidiyon Yanda Kyawun dan Kwallon Najeriya, Maduka Okeke ya rikita matan turawa sai rububi suke akansa

Kalli Bidiyon Yanda Kyawun dan Kwallon Najeriya, Maduka Okeke ya rikita matan turawa sai rububi suke akansa

Duk Labarai
Dan kwallon Najeriya, Maduka Okeke ya dauki hankulan matan turawa inda suke ta yabawa da kyawunsa. Ya halarci wajan taron nuna kayan sawa na kawa a kasar Faransa inda acanne suka hadu da mawakiyar Amurka, Cardi B inda itama ta yaba da kyawunsa. https://twitter.com/i/status/2075297848715878545 Daga nan ne fa hankalin matan Amurkawa ya karkata zuwa garesu suke ta yabawa da kyawunsa. https://twitter.com/i/status/2075191445170880824 https://twitter.com/i/status/2075283955910115703 https://twitter.com/i/status/2075132309012103576 https://twitter.com/i/status/2075129474858074240
Kalli Bidiyon: Tashar BoshaTV ta saki Update din malamin da ya kira Momi Gombe da cewa Fasika ce

Kalli Bidiyon: Tashar BoshaTV ta saki Update din malamin da ya kira Momi Gombe da cewa Fasika ce

Duk Labarai
Mawallafin Bosha TV ya saki Update akan malamin da suka yi cacar baki da Momi Gombe bayan data ginawa iyayenta masallaci. Malamin ya zargi Momi Gombe da fasikanci. Wanda hakan ya jawo cece-kuce har abokiyar aikinta, Khadija MaiNumfashi tace zata shigar mata fadan. Saidai daga karshe Momi Gombe tace ta barwa Allah. A yanzu mawallafin Bosha TV yace ya gano shima malamin Fasiki ne https://www.tiktok.com/@boshavt/video/7660224165600906504?_r=1&_t=ZS-97sv76UdDym
Tauraruwar fina-finan Hausa A’isha Najamu ta bayyana irin jarabawar rayuwar data shiga wadda har tasa aka raba ta da ‘ya’yanta

Tauraruwar fina-finan Hausa A’isha Najamu ta bayyana irin jarabawar rayuwar data shiga wadda har tasa aka raba ta da ‘ya’yanta

Duk Labarai
Tauraruwar fina-finan Hausa, A'isha Najamu ta bayar da labarin irin rayuwar Jarabawar data shiga wadda ta kai ga har an raba ta da 'ya'yanta. Ta bayyana hakane a shafinta na Tiktok tace ta kai ga har idan 'ya'yanta suka ganta basu gane cewa, itace ta haifesu. Ta kara da cewa, bata fatan sake komawa irin rayuwar jarabawar da ta shiga har ta mutu.
Kalli Bidiyon: Mata ku yi hattara, Sunansa Buba, bashi da aiki sai neman Tsyràìchyn mata>>Suwaiba ta masa tonon silili

Kalli Bidiyon: Mata ku yi hattara, Sunansa Buba, bashi da aiki sai neman Tsyràìchyn mata>>Suwaiba ta masa tonon silili

Duk Labarai
Shahararriyar 'yar Tiktok me sharhi akan Al'amuran yau da kullun, Suwaiba, tawa wani me suna Buba Tonon Silili. Ta bayyana cewa, ya dade yana bibiyarta akan wai yana son hadata da wani me kudi zata samu Miliyoyin Naira. Tace ta zageshi ta masa duk cin mutunci amma yaki kyaleta, shine ta kafe hotonsa dan sauran mata su kiyaye. https://www.tiktok.com/@miss_suwaiba/video/7659782416558509333?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7659782416558509333&source=h5_m&timestamp=1783579195&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&item_author_type=2&social_share_type=0&utm_source=copy&utm_campaign=client_share&...
Sunana Muhammad amma na yi ridda na koma Kirista na canja suna zuwa Emmanuel>>Inji Wannan matashin

Sunana Muhammad amma na yi ridda na koma Kirista na canja suna zuwa Emmanuel>>Inji Wannan matashin

Duk Labarai
Wannan wani matashi ne da ya bayyana cewa, sunansa, Muhammad amma ya yi ridda ya koma Kirista kuma ya canja suna zuwa Emmanuel. Ya bayyana hakanne a Livedin YoungAlhaj me karatun Qur'ani. Yace dalilinsa shine 'yan uwansa ya taso yana maraya amma sun ki taimakonsa sannan ya shekara sama da 20 yana Sallah yana Azumi amma bai ga canji a rayuwarsa ba. https://www.tiktok.com/@voiceofquran3x/video/7660190392041753876?_r=1&_t=ZS-97siv6XlDmS