Tuesday, December 23
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Hukumar DSS ta kama Wani Dan Jihar Rivers saboda kiran da yakewa Sojoji su yiwa shugaba Tinubu Jhuyin mulki a shafinsa na sada zumunta

Hukumar DSS ta kama Wani Dan Jihar Rivers saboda kiran da yakewa Sojoji su yiwa shugaba Tinubu Jhuyin mulki a shafinsa na sada zumunta

Duk Labarai
Hukumar DSS ta kama wani mutum me suna Innocent Chukwuma saboda kiran da yake yiwa sojoji su yi juyin Mulki wa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu. Hukumar ta kamashi ne a Oyigbo dake Fatakwal jihar Rivers. Hukumar ta yi ta bibiyarsa inda ta lura yana yawan kira ga sojoji da su yiwa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu juyin Mulki bosa zargin rashin Adalci.
Gwamnatin Tinubu ta Karbi Harajin Naira Biliyan 625.13 daga hannun ‘yan Najeriya daga watan Janairu zuwa Satumba na 2025

Gwamnatin Tinubu ta Karbi Harajin Naira Biliyan 625.13 daga hannun ‘yan Najeriya daga watan Janairu zuwa Satumba na 2025

Duk Labarai
Rahotanni sun bayyana cewa, Gwamnatin tarayya ta karbi kudin Harajin VAT da suka kai Naira Biliyan 625.13 daga hannun 'yan Najeriya a tsakanin watannin Janairu zuwa Satumba na shakerar da muke ciki. Ga jadawalin abinda aka karba a kowane wata: January: Actual: N771.89bn Budgeted: N625.13bn Overperformed: by 23% February: Actual: N654.46bn Budgeted: N625.13bn Overperformed: by 5% March: Actual: N637.62bn Budgeted: N625.13bn Overperformed: by 2% April: Actual: N642.26bn Budgeted: N625.13bn Overperformed: by 3% May: Actual: N742.82bn Budgeted: N625.13bn Overperformed: by 19% June: Actual: N678.17bn Budgeted: N625.13bn Overperformed: by 8% July: Actual: N687.93bn Budgeted: N625.13bn Overperforme...
A karshe dai an kai matar nan data kai karar rana cewa zafinta yayi yawa ofishin ‘yansanda gidan mahaukata

A karshe dai an kai matar nan data kai karar rana cewa zafinta yayi yawa ofishin ‘yansanda gidan mahaukata

Duk Labarai
A baya hutudole ya kawo muku rahoton wata mata data je ofishin 'yansanda na Panti dake jihar Legaa tace ta kai karar ranane saboda zafin ranar yayi yawa. Gwamnatin jihar Legas tace ta samu rahoto akan matar inda ta je ofishin 'Yansandan ta kama matar. Rahoton yace an kaita gidan mahaukata dan a samu a mata magani ta dawo daidai.
Kalli Bidiyo wani gida a Kano inda me gidan ke baiwa Samari dakuna haya ta dan awanni lokaci suka kai ‘yan matansu suna Aikata Alfasha, itama tana bada kanta da ‘ya’yanta mata

Kalli Bidiyo wani gida a Kano inda me gidan ke baiwa Samari dakuna haya ta dan awanni lokaci suka kai ‘yan matansu suna Aikata Alfasha, itama tana bada kanta da ‘ya’yanta mata

Duk Labarai
Dan fim, Mr. Autane ya bayyana cewa a cikin garin Kano akwai wata mata dake baiwa samari gidanta suna kai 'yan matansu suna aikata alfasha dasu. Yace a wasu lokutan ma matar na bayar da kanta ko 'ya'yanta mata suka ana wannan aika-aika dasu. Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi inda yake mayarwa masu sukar 'yan fim da rashin tarbiyya martani. https://www.tiktok.com/@mr_auta_ne/video/7565512002861354247?_t=ZS-90vfLEOYGMD&_r=1
Da Duminsa: Jami’an tsaro sun dira a gidan tsohon Karamin Ministan Mai a lokacin Buhari, Timipre Sylva wanda ake zargin na da hannu a yiwa shugaba Tinubu Jhuyin mulki

Da Duminsa: Jami’an tsaro sun dira a gidan tsohon Karamin Ministan Mai a lokacin Buhari, Timipre Sylva wanda ake zargin na da hannu a yiwa shugaba Tinubu Jhuyin mulki

Duk Labarai
Rahotanni sun ce jami'an soji sun kai samame gidan tsohon Ministan man fetur a lokacin mulkin tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari watau Timipre Sylva dake Abuja. Rahoton na Sahara reporters yace jami'an tsaron sun yiwa gidan kacha-kacha inda suka kuma tafi da wani dan uwan tsohon Ministan. Rahoton yace Ministan tuni ya bar Najeriya tunda aka fara mai wadannan zarge-zargen. Hakanan Rahoton yace an kuma kaiwa gidansa na Bayelsa samame. A baya dai an bayyana cewa akwai wani tsohon gwamnan Najeriya wanda shine ake zargin ya dauki nauyin yiwa shugaba Tinubu juyin mulki.
Wani Alhaji da ya bayyana a kafafen sadarwa yana sayawa ‘yan Mata Pizza ta Naira dubu ashirin da biyar kyauta ya jawo cece-kuce sosai

Wani Alhaji da ya bayyana a kafafen sadarwa yana sayawa ‘yan Mata Pizza ta Naira dubu ashirin da biyar kyauta ya jawo cece-kuce sosai

Duk Labarai
Wani Alhaji ya bayyana a kafafen sada zumunta inda yake sayawa 'yan mata Pizza ta Naira 25,000. Lamarin dai ya farane bayan da wata Budurwa ta koka da cewa, wai ace yanzu Pizza farashinta ya kai Naira 25,000. Ya bukaci ta tura masa bayanan bankinta dan ya bata kudin ta saya. https://twitter.com/TahirTalba/status/1982885088804384848?t=RyBzU42LUG7LCtg8opKqYw&s=19 Wannan abu yasa wasu suka rika kiransa da sunaye kala-kala saidai abin bai masa dadi ba inda shima ya rika mayar da raddi. https://twitter.com/TahirTalba/status/1982895187279122573?t=Nv6zKSus3EpNgd7tM6G2kA&s=19
Idan zaka iya ko kasan wani wanda zai iya, ana neman wanda zai iya yin zaman gidan Yarin Kuje dake Abuja na tsawon watanni 6, za’a rika biyan Naita Miliyan 1 duk wata

Idan zaka iya ko kasan wani wanda zai iya, ana neman wanda zai iya yin zaman gidan Yarin Kuje dake Abuja na tsawon watanni 6, za’a rika biyan Naita Miliyan 1 duk wata

Duk Labarai
Wata sanarawa ta bayyana a kafafen sada zumunta inda ake neman wanda zai iya yin zaman gidan yarin Kuje dake Abuja na tsawon watanni 6. Za'a rika biyan Naira Miliyan 1 duk wata, zai bayar da sunan wani na kusa dashi ne da za'a rika baiwa kudin. Sannan idan ya fito za'a bashi Naira Miliyan 5 dan ya kula da lafiyarsa. https://twitter.com/DejiAdesogan/status/1983128388953899185?t=oZbTPz3Vkofe208zwWYd7w&s=19 Lamarin dai ya baiwa mutane mamaki. Saidai a shekarun baya, Hutudole ya taba ruwaito muku cewa, babban lauya, Femi Falana ya bayar da labarin cewa irin haka na faruwa. Idan aka yankewa wani shahararre hukunci, tun kamin aje gidan yarin akan hanya ko kumama a cikin kotun za'a rika tattaunawa a samo wanda zai yi zaman gidan yarin a biyashi, shi kuma wanda akawa hukunc...
Kalli Bidiyon: Ganin Tankokin dakon Man Fetur na Dangote sun rikita wasu ‘yan Kudu suna ta kukan cewa, zai mamaye ko ina

Kalli Bidiyon: Ganin Tankokin dakon Man Fetur na Dangote sun rikita wasu ‘yan Kudu suna ta kukan cewa, zai mamaye ko ina

Duk Labarai
Bidiyon tankokin Dakon Man fetur na Dangote sun firgita wasu 'yan Kudu inda suka rika fadar cewa Dangoten na son mamaye kowane bangaren kasuwanci. https://twitter.com/NigeriaStories/status/1983051102062027216?t=PhIr9ISY7B6pqUD_oqQ62w&s=19 Dangote dai ya siyo dubban tankokin man fetur inda zai rika kaiwa wadanda suka sayi man fetur daga matatarsa man zuwa gidajen man su ba tare da sun biya ko sisi ba.