Tuesday, November 17
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Kalli Bidiyon: Bayan da Tauraruwar fina-finan Hausa Khadija MaiNumfashi tace zata nunawa Malamin da ya cewa momi Gombe Fasuka karfin kudi, Itama wani ya fito yace zai fitar da Update dinta

Kalli Bidiyon: Bayan da Tauraruwar fina-finan Hausa Khadija MaiNumfashi tace zata nunawa Malamin da ya cewa momi Gombe Fasuka karfin kudi, Itama wani ya fito yace zai fitar da Update dinta

Duk Labarai
A yayin da Tauraruwar Kannywood, Khadija MaiNumfashi tace malamin da yacewa Momi Gombe Fasika ya fito ya janye kalamansa ko su nuna masa karfin kudi. Wani ya fito yace Khadija ta janye kalamanta akan malaminsu ko itama su tona mata asiri kan abinda ta taba yi a Kwanar Dangora. Yace idan suka fitar da Update dinta, saboda kunya ba zata sake kafawa kanta Kyamara ba. https://www.tiktok.com/@sarki.30/video/7657159772415741192?_r=1&_t=ZS-97fB0yyJZI2
Allah Sarki Kalli Bidiyon: Yanda Gwajin Kwayoyin Halitta suka hana wasu masoya da suka kwashe shekaru 6 suna soyayya aure

Allah Sarki Kalli Bidiyon: Yanda Gwajin Kwayoyin Halitta suka hana wasu masoya da suka kwashe shekaru 6 suna soyayya aure

Duk Labarai
Wannan wasu ma'aurata ne da akawa gwajin Kwayoyin halitta na Genotype wanda basu zo daidai da juna ba. Shekarar su 6 suna soyayya, amma yanzu dole su rabu. Sun dauki hankula a kafafen sadarwa inda aka gansu suna kukan bankwana. https://www.tiktok.com/@haidar_zamanee/video/7657186104365403405?_r=1&_t=ZS-97f6V2lqihU
Kalli Bidiyon: Kwana daya bayan da tace ta daina girgiza Nònuwa da Dùwàwù, Me bakin Kyss ta saki sabon Bidiyo tana gizgizasu

Kalli Bidiyon: Kwana daya bayan da tace ta daina girgiza Nònuwa da Dùwàwù, Me bakin Kyss ta saki sabon Bidiyo tana gizgizasu

Duk Labarai
Tauraruwar Tiktok da aka fi sani da me bakin Kiss ta fito da safiyar jiya hadda kuka tace ta daina girgiza nonuwa da duwawu. Tace ta koma ga Allah tana neman tuba. Tace dalili shine aure zata yi. Saidai da safiyar yau kuma an ga ta saki sabon Bidiyo tana rausayawa. https://www.tiktok.com/@mebakinkiss2/video/7656901716562005266?_r=1&_t=ZS-97dqo7sMMQW
Kalli Bidiyon: Tauraron Tiktok, Farouk Abuja ya bayyana cewa Budurwarsa da aka baiwa wani zai aureta ta yi mai kyss na mintuna 5

Kalli Bidiyon: Tauraron Tiktok, Farouk Abuja ya bayyana cewa Budurwarsa da aka baiwa wani zai aureta ta yi mai kyss na mintuna 5

Duk Labarai
Tauraron Tiktok me suna Frouk Abuja ya bayyana cewa, Budurwarsa da aka baiwa wani zata aura na son ta caja masa kai Yace a haduwar da suka yi ta karshe mintuna 5 ta yi tana masa kiss. Yace suna soyayya amma sai ta ce masa wani dan uwanta ya zo yana nemamta har ya kai kudin gaisuwa amma bata sonsa. Yace da ya ji haka yace to baro zai dauki mataki dan ganin ba'a mata auren dole ba. Yace amma kwatsam sai ga matana ta fito wai tana gayawa mutane cewa wai yace ba zai barta ta yi aure ba. Yace itace ke binsa ba shi ke binta ba dan haka karya take masa. https://www.tiktok.com/@faruq_abuja_back_up/video/7656771436270456084?_r=1&_t=ZS-97dpcCeQeof
Kalli Bidiyon: Malamin da ya ce Momi Gombe da kudin Fasikanci ta gina masallaci, ya sassauta lafazi bayan da Khadija MaiNumfashi tace zata dauki mataki akansa

Kalli Bidiyon: Malamin da ya ce Momi Gombe da kudin Fasikanci ta gina masallaci, ya sassauta lafazi bayan da Khadija MaiNumfashi tace zata dauki mataki akansa

Duk Labarai
Malaminnan da ya bayyana cewa, Momi Gombe da kudin Fasikanci ta gina Masallaci a yanzu ya sassauta Lafazinsa. A baya dai kun ji cewa, Abokiyar sana'ar Momi Gombe, Khadija MaiNumfashi tace malamin ya fito ya janye kalamansa ko su dauki mataki akansa. Saidai a yanzu, Malamin yace, Idan Momi Gombe da kudin halal ta gina masallacinta to Allah zai bata lada amma idan da kudin haram ta gina bata da lada. https://www.tiktok.com/@engr.haarun.adam.bauchi/video/7655973538406370581?_r=1&_t=ZS-97doDPXnDc5
An canjawa DPO din Maraban Jos da ake zargin ya mikawa mafusata Ummulkhairi wurin aiki inda aka mayar dashi Kurmin Mashi, saidai ‘yan uwanguwar sun ce basu yadda ba

An canjawa DPO din Maraban Jos da ake zargin ya mikawa mafusata Ummulkhairi wurin aiki inda aka mayar dashi Kurmin Mashi, saidai ‘yan uwanguwar sun ce basu yadda ba

Duk Labarai
Ordinary President, Ahmad Isa yayi zargin cewa an canjawa DPO din maraban jos wajan aiki inda aka mayar dashi unguwar Kurmin Mashi. Yace mutanen Unguwar Kurmin Mashi ne suka kirashi suka sanar dashi hakan inda suka ce ba zasu yadda ba, zasu fito zanga-zanga. DPO din dai shine ake zargin ya mika Ummulkhairi Malamar Islamiyya wajan mafusata suka mata aika-aika. Inda yace ba zasu yadda ba ace ba a binciki DPO din ba kuma ba'a hukuntashi ba ace an canja masa wurin aiki. https://www.tiktok.com/@badyblog/video/7656966125745392917?_r=1&_t=ZS-97djCtQTszV