Tauraruwar Tiktok, Alpha Charles Borno ta bayyana cewa duk wanda bai taba aikata Zyna ba yace Alhamdulillah.
Ta fara da kanta inda tace Alhamdulillah, saidai da yawa na ta karyatata.
https://www.tiktok.com/@alphacharlesborno/video/7638262805879196935?_r=1&_t=ZS-96HTQJ7XhMC
Wani Bidiyon Tauraron fina-finan Hausa Ali Nuhu na ta daukar hankula a kafafen sada zumunta inda aka ganshi yana ta rawa.
Da yawa dai sun rika bayyana cewa ya wuce lokacin yin rawa inda suke jawo hankalinsa da ya daina.
https://www.tiktok.com/@alinugwy3gm/video/7637945650021158152?_r=1&_t=ZS-96HMTilekmv
Malam Muhammad Sunnah aljosawy me fadakarwa a Tiktok da kwanakin Baya ya fito yace Zulaihat da update dinta ya fita dama can kilaki ce ya sake maimaita matsayinsa.
Yayi hakanne bayan da wasu ustazai suka yi kira a gareshi da ya tausasa murya akan sukar da yakewa matashiyar.
Saidai yace ba zai tsausasa muryar ba inda yace abinda ta aikata ba kuskure bane kuma ba kaddara bace, gangancine.
Ya kalubalanci duk wanda yake ganin kuskure ta aikata ko kaddara ce to ya je ya aureta.
https://www.tiktok.com/@muhammadsunnahaljosawy/video/7638662331442007304?_r=1&_t=ZS-96HLKGY3qRk
Wata Dattijuwa ta dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan da aka ganta ta nuna babban gadonta 6 by 6.
Tace duk girman gadonnan ita kadai ke kwana akai, inda take kira da a samu wani ya aureta.
Wasu dai sun tausaya mata inda wasu ke cewa wannan Bidiyon da ta yi bai dace ba.
https://twitter.com/i/status/2053760544083996940
Muhammad Sadis Buba wanda aka fi sani da Abin Alajabin Zazzau ya dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan da ya je wajan tantance 'yan takara aka tambayeshi shekarunsa nawa yace 30.
Saidai bayan nan wasu sun fito suna ta cewa karya yake shekarunsa basu kai 30 ba.
Wasu aun rika bayyana cewa har yanzu ma yana zuwa makarantar Sakandare ne.
https://twitter.com/i/status/2053835558120468660
https://twitter.com/i/status/2053795850271297914
Malamin Addinin Islama, Sheikh Khalifa Sani Zaria ya bayyana cewa, tabbas yawa sojojin dake shirin yiwa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu Jhuyin mulki addu'a.
Yace amma ya gargadesu cewa shirin nasu ba zai yi nasara ba dan mutane 2 daga cikinsu zasu ci amanarsu.
An ga wannan jawabi na malam ne a zaman kotun da ake dan ci gaba da sauraren shari'ar wanda ke da hannu a yunkurin yiwa shugaba Tinubu Jhuyin mulki.
An tambayeshi amma yasan abinda Jhuyin mulki yake nufi, inda ya amsa yace eh
Da aka tambayi malam me yasa bai kaiwa hukumomi rahoton mutanen ba, sai yace bai san wace hukumace ya kamata ya kaiwa kara ba.
An nadi Bidiyon ne yayin da yake amsa tambayoyin masu bincike kan lamarin inda yace babu wanda ya tursasa masa ya fadi abinda yake fadi, da kansa ne yake wannan bayani
'Yan Najeriya mazauna babban birnin tarayya, Abuja na kokawa bayan da Ambaliyar ruwa ta mamaye garin biyo bayan wani ruwan sama da aka yi wanda rahotanni ke cewq bai wuce na mintuna 5 ba.
Bidiyon ambaliyar ya karade kafafen sada zumunta inda mutane ke ta kokawa.
https://www.tiktok.com/@garkuwamatasa01/video/7638338020101344519?_r=1&_t=ZS-96Gn1uKpY0a
https://twitter.com/i/status/2053614469213770092
https://twitter.com/i/status/2053614469213770092
Wani matashi me suna Sayyadi Khalifa ya bayyana cewa, wallahi akwai Addu'ar da zai baiwa matashiyar da Update dinta ya fita watau Zulaihat wadda sai an daina watsa Bidiyon ta a kafafen sada zumunta kuma sai an daina maganar abin
Ya bayyana cewa, shine ya baiwa Sarkin Karyar Arewa lakanin da mutane suka daina watsa Bidiyonsa da abinda yayi.
https://www.tiktok.com/@sayyadi.kalil.bac/video/7637574980250651924?_r=1&_t=ZS-96Gh6qopYdJ
Matashiya Zulaihat da update dinta ya karade ko ina ta bayyana a wata hira da aka yi ikirarin cewa an yi da ita.
Ta bayyana yanda suka hadu da saurayinta tun daga farko har karshe.
Saidai da yawa sun bayyana cewa basu yadda da abinda ta fada ba a cikin hirar inda wasu kuma ke tausaya mata.
https://www.tiktok.com/@man_sholle/video/7638363679804771604?_r=1&_t=ZS-96GfFVq8es0
https://www.tiktok.com/@man_sholle/video/7638260195684142357?_r=1&_t=ZS-96GfZMKyTW1
https://www.tiktok.com/@man_sholle/video/7638516061079342357?_r=1&_t=ZS-96GfrAmRJXZ
Wannan Bidiyon na shugaban Izala, Sheikh Bala Lau suna shakatawa shi da iyalansa a kasar Turai ya dauki hankula.
An ga Bidiyon na ta yawo a kafafen sada zumunta inda ake ta muhawara akai.
https://www.tiktok.com/@balalau_junior/video/7638407883570302228?_r=1&_t=ZS-96GehHDl64C