Monday, December 15
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Kalli Bidiyo: Waiku Wane irin mutanene shikenan mutum ba zai yi laifi ba ya tuba? Mu munsan Habu Damusa, Kuma tun kamin hawa mulkin El-Rufai ya tuba, Sheke mutane da yake da kwace a baya ne>>Inji Omar

Duk Labarai
Wani matashi me suna Omar ya bayyana cewa, Habu Dan Damisa, Watau dan dabar da yayi kaurin suna a Kaduna wanda ake zargin jami'an tsaro da kashewa ya tuba. Yace su sun san Malam Habu, yace tun kamin hawan mulkin El-Rufai ya daina kisa da kwace. Yace shekaru 3 da suka gabata babu wanda zai ce maka ya ga Habu yayi kisa ko kuma ya yi kwace. Yace shikenan kuma sai ace mutum ba zai yi laifi ya tubaba? https://www.tiktok.com/@umarsani830/video/7545158951990578453?_t=ZS-8zO6XCR8RUm&_r=1
Na fi Raba Gardama Ilimin Addini, Na fishi Zati na jaruman maza, yanda nake kamar dokin Ajantina>>Inji Sahir Abdul

Na fi Raba Gardama Ilimin Addini, Na fishi Zati na jaruman maza, yanda nake kamar dokin Ajantina>>Inji Sahir Abdul

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tauraron Kannywood, Sahir Abdul ya bayyana cewa, yafi abokin aikisa, Raba Gardama na Labarina Ilimin Addini da kuma zati na mazaje. Ya bayyana hakane a wata ganawa da aka yi dashi. Yace kaf Kannywood babu matashi kamarsa. https://www.tiktok.com/@mubarak_sarkawa/video/7545032658879892752?_t=ZS-8zO1l67H4ZV&_r=1
Kalli Bidiyo: Gfresh Al-amin yayi sabuwar Amarya, “Yanzu matana 2” injishi

Kalli Bidiyo: Gfresh Al-amin yayi sabuwar Amarya, “Yanzu matana 2” injishi

Duk Labarai
Tauraron Tiktok, Gfresh Alamin ya bayyana cewa, yayi sabuwar amarya. Ya bayyana hakane a shafinsa na Tiktok inda aka ganshi da sabuwar amaryar tasa suna nishadi. Yace yana fatan sabuwar amaryar tasa zasu zauna lafiya da matarsa. https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7545260515484847367?_t=ZS-8zNzxgHiwtc&_r=1 https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7545255264384060690?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7545255264384060690&source=h5_m&timestamp=1756799984&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&social_share_type=0&utm_source=copy&utm_campaign=client_share&utm_medium=android&sh...
Abin Kunya: Rashin Biyan kudin haya yasa an kulle ofisoshin jakadancin Najeriyar a kasashen waje

Abin Kunya: Rashin Biyan kudin haya yasa an kulle ofisoshin jakadancin Najeriyar a kasashen waje

Duk Labarai
xr:d:DAFzkcNQDlw:12,j:5409236966190373750,t:23122912 Rahotanni sun bayyana cewa, rashin biyan kudin haya yasa an kulle ofisoshin jakadancin Najeriyar a kasashen Waje da dama. Sanarwa daga ma'aikatar kasashen waje ce ta tabbatar da hakan daga bakin me magana da yawun ma'aikatar, Kimiebi Ebienfa. Sanarwar tace gwamnati na sane da lamarin inda ta alakantashi da karancin kudi. Ofisoshin jakadancin Najeriya a kasashe da yawa sun kasa biyan ma'aikata da gudanar da ayyukansu saboda yanda lamarin rashin kudin yayi kamari. Saidai ma'aikatar tace tuni Gwamnatin tarayya ta dauki aniyar magance wannan matsala domin an ma fara aikawa ofisoshin jakadancin da kudade dan warware wannan matsala.
Kalli Bidiyo: Da in zabi shugaba Wanda ba musulmi ba ya min Adalci in samu Arziki gara in zabi musulmi yayi sanadin tafiyata kiyama>>Inji Wannan malamin mabiyin Shaikh Sani Yahya Jingir

Kalli Bidiyo: Da in zabi shugaba Wanda ba musulmi ba ya min Adalci in samu Arziki gara in zabi musulmi yayi sanadin tafiyata kiyama>>Inji Wannan malamin mabiyin Shaikh Sani Yahya Jingir

Duk Labarai
Wannan Bidiyon malamin mabiyin Sheikh Sani Yahya Jingir ya bayyana cewa da ya zabi shugaba wanda ba musulmi ba ya mai adalci ya samu arziki gara ya zabi musulmi wanda zai yi sanadiyyar mutuwarshi. Malamin ya bayyana cewa, a baya ma ya taba yin wannan magana kuma gashi yanzu ma yana nanatawa. https://www.tiktok.com/@hamzamaizare77/video/7545152746614230290?_t=ZS-8zNtbcKFE8X&_r=1 Sheikh Sani Yahya Jingir na daga cikin malaman da suka tallata takarar muslim Muslim
Kalli Bidiyon Yanda lamarin ya kasance, na matashiyarnan da jami’an Immigration suka tare ta da bukatar ta nuna musu katin zama dan kasa kuma ta nuna amma duk da haka aka ce sai ta bayar da wayarta ko kuma ta je ta ga ogansu amma ta kiya, da yawa sun jinjina mata

Matashiya da jami'an hukumar shige da fici na kasa Immigration suka tare suka bukaci ta nuna musu takardar zama dan kasarta ta nuna amma duk da haka aka bukaci da bayar da wayarta ko kuma ta je ta ga ogansu ta dauki hankula. A Bidiyon ta da ya watsu sosai a kafafen sada zumunta, an ji tana fadin cewa ba za'a karbar mata waya ba sannan kuma ba zata je ta ga shugabansu ba. Lamarin dai ya jawo mata yabo sosai duk da an samu wasu dake ganin cewa abinda ta yi bata kyauta ba. https://www.tiktok.com/@kangiwa98/video/7544851800730438920?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7544851800730438920&source=h5_m&timestamp=1756746524&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-...
Wata Sabuwa: El-Rufai yawa Gwamnatin Tinubu tonon Silili inda ya fadi yanda suke biyan ‘yan Bìndìgà Albashi duk wata

Wata Sabuwa: El-Rufai yawa Gwamnatin Tinubu tonon Silili inda ya fadi yanda suke biyan ‘yan Bìndìgà Albashi duk wata

Duk Labarai
Tsohon gwanan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa gwamnatin Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu har kudi take biyan 'yan Bindiga duk wata. Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Channels TV inda yace bayan haka har kayan abinci gwamnatin ke aikawa 'yan Bindigar. El-Rufai ya kara da cewa, Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ba zai ci zaben 2027 ba na uku zai zo.