Kalli Bidiyon yanda Wani ya hango Tauraruwar fina-finan Hausa, Samha M. Inuwa me GLK na tafiya a kasa
Wani yayi ikirarin hango Tauraruwar fina-finan Hausa, Samha M. Inuwa tana Tafiya a kasa da dare.
Yace wai GLK dinta babu mai ne.
Samha M. Inuwa na daga cikin jaruman fina-finan Hausa da suka dauki hankula bayan da suka sayi Motar GLK.
https://www.tiktok.com/@amb00121/video/7584168595329142038?_t=ZS-92GVLUN4Uwz&_r=1








