Kalli Bidiyo: Da APC da Gwamnatin jihar Kaduna na Tsyne musu Albarka, na barsu da Duniya>>Inji tsohon Gwamnan Kaduna, El-Rufai
Tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa, Da Gwamnatin jihar Kaduna da Jam'iyyar APC ya tsine musu Albarka ya barsu da Duniya.
Gwamnan ya bayyana hakane a wata hira da gidan rediyon Alheri yayi dashi inda yake cewa ko danka ne idan ka yi iya kokarinka sai ka tsine mishi Albarka ka barshi da Duniya.
https://www.tiktok.com/@kusfa80usman/video/7538557884624342290?_t=ZS-8ytI09dnN7h&_r=1








