Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un: Bidiyoyin sabuwar Tqrzhomqr data barke a Garin Jos Jihar Filato sun dauki hankulan mutane sosai
Rahotanni sun bayyana cewa sabuwar Tqrzomq ta barke a birnin Jos na jihar Filato bayan da aka saukaka dokar hana zirga-zirga.
An ga Bidiyon kala-kala na yawo a kafafen sada zumunta inda mutane ke guje-guje.
A yayin da a wasu yankunan kuma aka ga jami'an tsaro na sintiri.
https://twitter.com/i/status/2039324589503741999
https://twitter.com/i/status/2039329059688128946
https://twitter.com/i/status/2039286176381640875








