Kalli Bidiyo da Duminsa: Wanda ya kirkiri Bidiyon AI na Sultan ya fito ya bayyana kansa inda yace DSS su saki Sultan su kamashi
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Wani matashi ya bayyana inda yace shine ya kirkiri Bidiyon AI wanda yace shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya mutu sannan ya dora Bidiyon Shahararren me watsa labarai a Tiktok Sultan.
Hakan yasa hukumar DSS ta kama Sultan inda ta gurfanar dashi a gaban kotu bisa zargin Cusawa 'yan Najeriya kiyayyar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.
Matashin dai yace yana kira ga hukumar DSS ta saki Sultan ta kamashi.
Kalli Bidiyon anan








