Saturday, December 20
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Kalli Bidiyo: Wallahi ko kadan Ummi Nuhu bata ban Tausai ba, Mace ta wuce shekara 40 amma bata taba aure ba ai ba abin tausai bace>>Inji M Beauty

Kalli Bidiyo: Wallahi ko kadan Ummi Nuhu bata ban Tausai ba, Mace ta wuce shekara 40 amma bata taba aure ba ai ba abin tausai bace>>Inji M Beauty

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Me Tiktok, M. Beauty ta bayyana cewa, ko kadan bata Tausayawa Ummi Nuhu ba. Tace Ummi bata yi amfani da damar da ta samu ba a rayuwa. Tace Ummi ta haura shekaru 40 amma ba ta taba aure ba kuma bata taba haihuwa ba. Ta kara da cewa kai ko da Hadiza Gabon ta kama hanyar tsufa. Kalli Bidiyon anan https://www.tiktok.com/@mgombe55/video/7532783849781218616?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=753278384...
Bamu tare da masu sukar Tinubu suna cewa baiwa arewa komai ba, Tinubu yawa Arewa kokari>>Inji Gwamnoni 18 na Arewacin Najeriya

Bamu tare da masu sukar Tinubu suna cewa baiwa arewa komai ba, Tinubu yawa Arewa kokari>>Inji Gwamnoni 18 na Arewacin Najeriya

Duk Labarai
Gwamnoni 18 na Arewacin Najeriya sun hada kai inda suka ce basa tare da masu sukar Tinubu suna cewa ya ware yankin Arewa baya ma yankin aiki Gwamnonin sun bayyana hakane ta bakin shugaban kungiyarsu, Gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahya. Gwamna Yahya ya fada a yayi jawabi wajan taro a Arewa House dake Kaduna wajan taro tsakanin shuwagabanni da Talakawa na kwanaki biyu Gwamnan yace lallai akwai matsin rayuwa wanda suka samo Asali daga cire tallafin man fetur da na dala. Yace amma fa ci gaban ma akwaishi. Ya kawo misalai na Gyaran Titin Abuja zuwa kaduna, da Kano. Da hakar man fetur a Kolmani da dai sauransu.
Tunda kamawa ake, Nima Nace Tinubu bashi da lafiya>>Matashi yace yana son a kamashi

Tunda kamawa ake, Nima Nace Tinubu bashi da lafiya>>Matashi yace yana son a kamashi

Duk Labarai
Wani matashi me suna Ahmad Muhmmad dake yin Tiktok ya fito yayi ikirarin cewa, shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu bashi da lafiya Hakan na zuwane bayan da aka kama shahararren dan Tiktok, Sultan kan zargin irin wannan ikirari. Matashin yace tunda kamawa ake shima azo a kamashi. https://www.tiktok.com/@ahmadbalokaci/video/7532568722804886802?_t=ZS-8ySGQiIzSYi&_r=1
Da Duminsa: Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta kasa, NERC ta gano kamfanonin wuta na Discos na zaluntar ‘yan Najeriya suna karbar kudin wutar da mutane basu sha ba, ji matakin da aka dauka akansu

Da Duminsa: Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta kasa, NERC ta gano kamfanonin wuta na Discos na zaluntar ‘yan Najeriya suna karbar kudin wutar da mutane basu sha ba, ji matakin da aka dauka akansu

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Rahotanni daga hukumar NERC wadda itace ke kula da gudanarwar wutar Lantarki a Najeriya sun ce hukumar ta gano kamfanonin rarraba wutar Lantarki na Najeriya, Discos sun zalinci talakawan Najeriya sun karbi kudin wutar da jama' basu sha ba. Hukumar tace Kwastomomi 2,021,913 ne lamarin ya shafa. Kuma ta umarci kanfanonin na Discos su mayarwa da mutane kudaden su. Yawanci wadanda aka zalunta din basu da mita, Bill ake kai musu. Yawan kudaden da aka mayarwa mutane sun kai Naira...
Bidiyo: Kalli Tabon da Murja tace Dadironta ya bar mata a fuska, tace sai ta rama

Bidiyo: Kalli Tabon da Murja tace Dadironta ya bar mata a fuska, tace sai ta rama

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tauraruwar Tiktok, Murja Kunya, ta bayyana tabon da tace Dadironta ya bar mata a fuska na mari. Murja ta bayyana haka inda take tsinewa rayuwar Bariki. Murja dai tace sai ta rama wannan abu da dadiron nata ya mata. https://www.tiktok.com/@murjakunya0/video/7531426940381629702?_t=ZS-8yS7ymRd2jh&_r=1 Murja dai ta dauki hankula inda aka rika comment na ban mamaki.
Kalli Bidiyo: Mutum kamar Buhari saboda Jahilci ku saka masa Fulawa a kabarinsa, Ko dai dama murna kuke da rashinsa?>> Albanin Gombe ya caccaki Iyalan Buhari

Kalli Bidiyo: Mutum kamar Buhari saboda Jahilci ku saka masa Fulawa a kabarinsa, Ko dai dama murna kuke da rashinsa?>> Albanin Gombe ya caccaki Iyalan Buhari

Duk Labarai
Babban Malamin Addinin Islama, Albanin Gombe ya bayyana rashin jin dadi game da fulawar da iyalan Tsohon Shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari suka sanya a kabarinsa. An dai ga yanda akai ta gyara kabarin tsohon shugaban kasa daga na kasa aka zagayeshi aka daga gini aka kuma saka Interlock aka zagayeshi. Bayannan kuma an ga yanda aka saka Fulawa aka zagaye kabarin. Malam Albanin Gombe yace Fulawa dai alamar Murna ce dan haka ko dai iyalan tsohon shugaban kasar Murna suke da Rashinsa? https://www.tiktok.com/@zaidou1taza/video/7532600481101811000?_t=ZS-8yS6O4JWkyH&_r=1 Ya yi kira ga A'isha Buhari data tuntubi malaman data yadda dasu game da saka fulawar.
Kalli Bidiyo: Duk wata Jarumar fim a Yanzu ya kamata na zamar mata Darasi, In kina jin Daukaka ne, na samu abinda kika samu amma yau komai ya kare>>Ummi Nuhu a sabuwar hira

Kalli Bidiyo: Duk wata Jarumar fim a Yanzu ya kamata na zamar mata Darasi, In kina jin Daukaka ne, na samu abinda kika samu amma yau komai ya kare>>Ummi Nuhu a sabuwar hira

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1,"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Nuhu da labarin rayuwarta ya dauki hankula a kafafen sadarwa ta ja kunnen abokan sana'arta musamman masu tasowa. Tace idan daukaka suke ji da ita ta samu amma yanzu babu komai. Saidai ta nuna farin cikinta da irin soyayyar da aka nuna mata bayan hirar ta ta farko da Hadiza Gabon. Ummi har kukan dadi ta yi. https://www.tiktok.com/@arewa.update8/video/7532628575099358470?_t=ZS-8yS5Kosf8AT&_r=1
Ku yi hakuri da tsayawa takara sai nan da shekarar 2031 bayan Tinubu ya gama >> Babban Sakataren gwamnati, George Akume ya gayawa ‘yan Siyasar Arewa

Ku yi hakuri da tsayawa takara sai nan da shekarar 2031 bayan Tinubu ya gama >> Babban Sakataren gwamnati, George Akume ya gayawa ‘yan Siyasar Arewa

Duk Labarai
Sakataren Gwamnatin Tarayya, George Akume ya jawo hankalin 'yan Siyasar Arewa inda yace mada su ce zasu nemi tsayawa takarar shugaban kasa sai nan da 2031 bayan Shugaba Tinubu ya kammala mulki. Ya bayyana hakane a Arewa House dake Kaduna inda aka yi taron tattaunawa tsakanin shuwagabanni da talakawa. Yace Tinubu ya dauko alherin aikin da babu inda taba ba. Yace cire tallafin man fetur ya sa gwamnati ta samu karin kudin shiga sosai inda ake baiwa Gwamnoni suka aikatawa.
Kamfanin man fetur na kasa, NNPCL ya ci gaba da hakar man fetur a Arewa>>Inji Gwamnan Gombe, Inuwa Yahya

Kamfanin man fetur na kasa, NNPCL ya ci gaba da hakar man fetur a Arewa>>Inji Gwamnan Gombe, Inuwa Yahya

Duk Labarai
Gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahya ya bayyana cewa, kamfanin mai na kasa, NNPCL ya ci gaba da hakar man fetur a Arewa. Yace hakane a wajan taro tsakanin shuwagabanni da Al'ummar da sukw mulka da ya wakana a Arewa House dake Kaduna. Yace a lokacin da tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya je kaddamar da aikin, ba'a gayyaci Tinubu ba, amma shi ne a wancan lokacin ya gayyanaci Tinubu, kuma Tinubun yayi alkawarin ci gaba da aikin. Yace kuma Tinubun ya cika Alkawari.