Makwabcin Mutuminnan na Kano da ya kashe Naira Biliyan 1.5 ya gayyato Davido saboda Birthday din ‘ya’yansa ya bayyana halinsa
Makwabcin mutuminnan na Kano wanda ya dauki hankula saboda Birthday din 'ya'yansa ya yi karin haske akan abinda mutane ke cewa na suka akan mutumin.
A wata hira da aka yi dashi wadda ta dauki hankula a kafafen sada zumunta.
An ga makwabcin mutumin na cewa, yana da kyauta sosai, shi yasa aka musu titi a layinsu, kuma me dubu-dubu suke ce masa saboda idan ya fara rabon Naira Dubu-dubu daga safe har yamma.
Hakanan Akwai 'ya'yan makwabta da ya dauka aiki a kamfaninsa.
https://www.tiktok.com/@abdul__turakee1/video/7606075685144218888?_r=1&_t=ZS-93sgkVl47tZ








