Tuesday, December 16
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Kalli Bidiyo: Gwamnan Kano na shan Yabo bayan da ya sa aka karawa wani tsohon me daukar hoto girma nan take

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Gwamna Kano, Abba Kabir Yusuf na shan yabo bayan da aka ga ya sa an karawa wani me daukar hoto girma. Rahoton yace Gwamna Abba ya san me daukar hoton tun shekarar 1999, sai kuma a yanzu ya sake ganinsa. Ya tambayi me daukar hoton a wane matsayi yake? Inda ya gaya mai, nan take ya bayar da umarni ga kwamishinan yada labarai cewa a baiwa me daukar hoton mukami. https://twitter.com/Asad_Mukty/status/1943091906491138285?t=54JWDuQuN4i_RsoF_XIdvg&s=19 Wannan abu yasa mutane...
Bidiyo: Lawal Triumph Allah ya tsine maka Albarka>>Inji Alhaji Bakari Bako

Bidiyo: Lawal Triumph Allah ya tsine maka Albarka>>Inji Alhaji Bakari Bako

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Alhaji Bakari Bako wanda akewa taken Sarkin Yakin Ma'aiki ya tsinewa Sheikh Lawal Triumph saboda hadisan da ya karanto na cewa an samu kwarkwata akan Annabi sannan an samu Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) na fitsari a tsaye. Ya bayyana haka a wani Bidiyonsa da aka watsa a kafafen sadarwa inda yace ya kamata a dauki mataki akan Sheikh Lawal Triumph. Ya kara da cewa, Malam Lawal Triumph ba mutumin kirki bane, inda yayi kira ga mutanen Kano su dauki mataki akansa. https://www...
Tun ba’a je ko ina ba, ana rade-radin Peter Obi zai fice daga ADC

Tun ba’a je ko ina ba, ana rade-radin Peter Obi zai fice daga ADC

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Rahotanni na yawo cewa, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party, Peter Obi na iya ficewa daga hadakar jam'iyyar 'yan Adawa ta ADC. Me gabatar da shirye-shirye na Arise TV, Rufa'i Oseni ne ya bayyana hakan inda yace idan hakan ta tabbata, kuri'ar 'yan adawa zata rabu wanda hakan zai iya baiwa Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu damar sake cin zabe. Rahotanni sun ce, Manyan 'yan Adawar na ADC, Atiku Abubakar, Peter Obi, da Rotimi Amaechi duka suna son samuj tikitin tsayawa...
Kalli Bidiyo yanda Sheikh Salihu Zariya ke cewa, idan Peter Obi ba Alheri bane, Allah ya dauki ransa kamin zabe, a gaban Peter Obin, da yawa dai sun ce dan siyasar be san abinda malam ke cewa ba

Kalli Bidiyo yanda Sheikh Salihu Zariya ke cewa, idan Peter Obi ba Alheri bane, Allah ya dauki ransa kamin zabe, a gaban Peter Obin, da yawa dai sun ce dan siyasar be san abinda malam ke cewa ba

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Wani Bidiyon ziyarar da Peter Obi ya kawo Arewa ya dauki hankula. An ga Peter Obi a tsakiyar malamai irin su Sheikh Yusuf Sambo Rigachukun da sauransu. A yayin da Sheikh Abubakar Salihu Zariya kewa Peter Obi Addu'a yayi Addu'ar cewa, idan Peter Obi ba Alheri bane ga Najeriya, Allah ya kasheshi kamin zabe. https://twitter.com/jrnaib2/status/1943090401054798173?t=2LBg-SCjIWm-DSY84HxiKA&s=19 Da yake da Hausa yake addu'ar, da yawa sun ce Peter Obi bai san abinda malam ke ...
Kalli Bidiyo Wata Sabuwa: Bayan G-Wagon, Naziru Sarkin waka zai sake siyan wannan motar ta Naira Miliyan dari tara

Kalli Bidiyo Wata Sabuwa: Bayan G-Wagon, Naziru Sarkin waka zai sake siyan wannan motar ta Naira Miliyan dari tara

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} A yayin da ba'a dade da samun labarin Naziru Ahmad Sarkin Waka ya sayi motar G-Wagon ta Naira Miliyan 600 ba. A yanzu kuma yana shirin sayen ta gabanta ta Naira Miliyan 900. Babban yaron Nazirunne ya bayyana haka inda ya wallafa Bidiyon motar. https://www.tiktok.com/@abbacsale2/video/7523681809968680198?_t=ZM-8xtaPultsZx&_r=1 Ana dai ganin Nazir na gasa ne da Rarara.
PSG ta lallasa Real Madrid da ci 4-0, Kalli Bidiyon maimaicin kwallayen da PSG ta ci

PSG ta lallasa Real Madrid da ci 4-0, Kalli Bidiyon maimaicin kwallayen da PSG ta ci

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta sha kashi a hannun PSG da ci 4:0 a wasan da suka yi na kusa dana karshe a gasar cin kofin Duniya na kungiyoyi. F. Ruiz ne ya ciwa PSG kwallaye biyu, sai Dembele ya ci mata daya, hakanan G. Ramos shima ya ci daya inda aka tashi wasan 4-0. Wannan nasara na nufin PSG zata buga wasan karshe da Chelsea a ranar Lahadi. Ga kwallayen da aka ci a wasan: https://www.tiktok.com/@dazn.france/video/7525191842061634848?_t=ZM-8xtZRpqPnTM&...
Bidiyo: Ana min Surutun ban je Gaida Adam A. Zango ba amma maganar gaskiya naje, yanayin da na ganshi ne yasa na kasa daukar shi hoto>>Murja Kunya

Bidiyo: Ana min Surutun ban je Gaida Adam A. Zango ba amma maganar gaskiya naje, yanayin da na ganshi ne yasa na kasa daukar shi hoto>>Murja Kunya

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Tauraruwar Tiktok, Murja Kunya ta bayyana cewa masu mata surutun bata je duba Adam A. Zango ba, taje. Tace yanayin data iskeshi ne yasa ta kasa daukar waya ta mata hoto. Murja ta bayyana hakane a Bidiyon data saki: https://www.tiktok.com/@murjess1/video/7525140564841336072?_t=ZM-8xtWLkbnXpI&_r=1
EFCC na son a yi dokar da zata sa a rika kama masu yin kudin dare daya

EFCC na son a yi dokar da zata sa a rika kama masu yin kudin dare daya

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Hukumar EFCC ta nemi majalisar tarayya data yi dokar da zata hana yin kudin dare daya. Shugaban hukumar,Ola Olukoyede ne ya bukaci hakan inda yace wannan doka zata taimaka wajan yaki da masu rashawa da cin hanci. EFCC dai na saka ido sosai akan musamman matasa masu damfarar yanar gizo.
Muddin ‘yan Adawa suka tsayar da dan Kudu Takara, Tinubu ne zai sake lashe zabe, idan suna son cin zabe, su tsayar da dan Arewa>>Inji Tsohon me magana da yawun Peter Obi, Kenneth Okonkwo,

Muddin ‘yan Adawa suka tsayar da dan Kudu Takara, Tinubu ne zai sake lashe zabe, idan suna son cin zabe, su tsayar da dan Arewa>>Inji Tsohon me magana da yawun Peter Obi, Kenneth Okonkwo,

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Tsohon me magana da yawun Peter Obi, Kenneth Okonkwo, ya bayyana cewa, Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ne zai sake cin zabe muddin 'yan ADC suka tsayar da dan kudu takara a zaben 2027. Yace dan Arewa a tsakanin Atiku Abubakar ko Aminu Waziri Tambuwal ko Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ne ya kamata a tsayar takara. Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Channels TV inda yace dan Arewa zai goyi baya a zaben na 2027. Ya kara da cewa, kamata yayi a zabi wanda...
Hukumar JAMB ta fitar da Jadawalin Jihohin da aka fi yin satar amsa, Duba kaga ko jiharka na ciki

Hukumar JAMB ta fitar da Jadawalin Jihohin da aka fi yin satar amsa, Duba kaga ko jiharka na ciki

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Hukumar shirya jarabawar Jami'a ta JAMB ta sanar da jihohin Anambra da Imo a matsayin wadanda aka fi yin satar amsa. A bayanan da hukumar ta fitar ranar Talata ta fitar da cibiyoyin da aka kama ana satar amsa a cikinsu. Gaba daya an kama Cibiyoyi 19 ne a fadin Najeriya. A jihar Anambra ne aka fi kama masu yawa inda ake da guda 6, Sai guda 4 da aka kama a jihar Imo, An kama guda daya a Abia, hakanan an kama guda daya a Edo. A jihar Kano guda 2 aka kama. sai guda 1...